Home / Darussa / Hikimomi/Faidodi

Hikimomi/Faidodi

ندوة الفتور في طلب العلم؛ أسبابه وسبل علاجه

بسم الله والحمد لله والصلاة والسلام على رسول الله وعلى آله وصحبه، ومَن والاه، أما بعد يسرني أنْ أكون معكم في هذه الليلة (ليلة 19/جمادى الآخرة/1439هـ الموافق: 7/مارس/2018م) بمناسبة الندوة المباركة التي استأنفتْها جمعية اتحاد الطلاب، بهذه الجامعة المباركة، تحت عنوان: الفتور في طلب العلم؛ أسبابه وسبل علاجه ويتم تناولي …

Read More »

KUMA KA TSARKAKE …. DAKINA (وطهّر بيتي)

KUMA KA TSARKAKE …. DAKINA (وطهّر بيتي) FASSARAR ABUBAKAR HAMZA Tun lokacin da Allah ta’alah ya shiryar da badaxinSa annabi Ibrahima (عليه السلام) izuwa wurin da zai gina xakin Allah, ya kuma shirya shi don aikata hakan, sannan ya yi masa izinin ya gina shi, to sai Allah ya umurce …

Read More »

FADAKARWA DA NASIHOHI GA MAZIYARTA MASALLACIN ANNABI MATA (توجيهات ونصائح لزائرات المسجد النبوي)

FAXAKARWA DA NASIHOHI GA MAZIYARTA MASALLACIN ANNABI MATA (توجيهات ونصائح لزائرات المسجد النبوي) TANADAR Ofishin Faxakar Da Mata Da Nusar da Su, 1434h FASSARAR Abubakar Hamza BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin halittu. Salati da sallama su qara tabbata ga shugaban manzanni, da kuma iyalanSa da sahabbanSa …

Read More »

LADDUBAN HALARTAR MACE MASALLACI

LADDUBAN HALARTAR MACE MASALLACI BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM Yabo da godiya sun tabbata ga Allah ubangijin halittu. Tsira da aminci su qara tabbata ga shugaban manzanni, da kuma iyalansa da sahabbansa gabaxaya. Yar’uwata musulma: Muna yi miki qyautar wannan ‘yar takarda wacce a cikinta ta qunshi sashin ladduban da su ka …

Read More »

FA’IDODIN MUSIBU 16

قال الشيخ تاج الدين عبد الوهاب السبكي (ت: 771هـ) في آخر كتابه معيد النعم ومبيد النقم (ص156 وما بعده): ولسلطان العلماء شيخ الإِسلام عزِّ الدين محمد بن عبد السلام رضي اللَّه تعالى عنه كلام على فوائد المحن والرزايا، أنا أحكيه لك بجملته. قال رضي اللَّه عنه: للمصائب والبلايا، والمحن والرزايا …

Read More »

FALALAR NEMAN ILIMI DA LADDUBAN NEMANSA

بيان فضْل طلب العلم وذكر آداب العالم والمتعلم استلال وتلخيص لجزء من مقدمة كتاب المجموع للنووي بسم الله الرحمن الرحيم والصلاة والسلام على أسعد النبيين وإمام المرسلين، وآله وصحبه أجمعين، أما بعد: فهذا استلال وتلخيص لجزء مُهمّ مِن مقدمة الشيخ أبي زكريا محيي الدين يحيى بن شرف النووي لكتابه المجموع …

Read More »

BUSHARORI 10 GA MASU HALARTAR SALLAR ASUBAH

البشائر العشر للمحافظين على صلاة الفجر (BUSHARORI GOMA GA MASU KIYAYE SALLAR ASUBA) TARJAMAR ABUBAKAR HAMZA   بسم الله الرحمن الرحيم والصلاة والسلام على أشرف المرسلين، وعلى آله وصحبه أجمعين، أما بعد: فهذا المقطع في ذكر البشائر العشر للمحافظين على صلاة الفجر، جعلنا الله منهم بمنه وكرمه. البشارة الأولى قال …

Read More »

FA’IDODI ASHIRIN (20)

SHIN KA SAN? (هل تعلم؟) TANADAR MUHAMMADU AL’ANSAARIY www.wesalhaq.tv TARJAMAR ABUBAKAR HAMZA بسم الله الرحمن الرحيم Godiya ta tabbata ga Allah; Ubangijin talikai, Mai rahama Mai jin qai, Salati da sallama su qara tabbata ga shuganmu Manzon Allah, da iyalansa, da sahabbansa, da wanda ya jivinci lamarinsa. Bayan haka: ‘Yan’uwa, …

Read More »

Sample post na hudu a caterogry na darussa

Sample post na hudu a caterogry na darussaSample post na hudu a caterogry na darussaSample post na hudu a caterogry na darussaSample post na hudu a caterogry na darussaSample post na hudu a caterogry na darussaSample post na hudu a caterogry na darussaSample post na hudu a caterogry na darussaSample …

Read More »
www.000webhost.com