Home / Darussa / Ladubba/Dabi’u da Halayya

Ladubba/Dabi’u da Halayya

GOMA BIYU DOMIN SAMUN NASARAR AURE DA MORIYARSA (سعادةُ الزوجين بتحصيل عَشْرَتَيْن)

GOMA BIYU; DON SAMUN NASARAR AURE DA MORIYARSA (سعادةُ الزوجين بتحصيل عَشْرَتَيْن) Gabatarwa: Da sunan Allah mai rahama mai jin kai! Bayan haka: Allah Ta’alah cikin hikimarsa da buwayarsa ya daidaita mazaje da matansu a babin “hakkoki”, tare da bada daraja ta musamman ga maza akan su mata; a cikin …

Read More »

RANAR DA KAZAR KE KOKARIN ZAMA ZAKARA استَوْنَق الجملُ، واستدْيَكَت الدجاجةُ

استَوْنَق الجملُ، واستدْيَكَت الدجاجةُ ME ZAI KASANCE RANAR DA MIJIN KE KOKARIN ZAMA MATAR, ITA KUMA MATAR KE KOKARIN ZAMA MIJIN? Amsa: Lallai mace tana da matsayi mai girma a musulunci; domin itace: uwar gida, da yara, kuma taushi da soyayya, rahama ga miji da ‘ya’ya (don haka, Mace itace: …

Read More »
www.000webhost.com